Words and Music by Ben Fielding, Reuben Morgan
Traducido por Gabriel Agambila, Diana Hopeson, Theovision
Wanene Ni cewa mafi girman Sarki
Za a marabce ni
Na bata amma Ya shigo da ni
Oh Hisaunarsa a gare ni
Oh Hisaunarsa a gare ni
Wanda Dan ya 'yanta shi
Oh kyauta ne hakika
Ni Dian Allah
Ee nine
Kyauta daga karshe
Ya fanshe ni
Akherinsa yana gudana mayi zulfii
Tun ina bawan zunubi
Yesu ya mutu domin ni
Ee Ya mutu domin ni
Wanda Dan ya 'yanta shi
Oh kyauta ne hakika
Ni Dian Allah
Ee nine
A gidan Ubana
Akwai wuri a gare ni
Ni Dian Allah
Ee nine
An zabe ni
Ba a yashe ba
Ni ne wanda kuka ce ni ne
Kuna gare ni
Ba da ni ba
Ni ne wanda kuka ce ni ne